Sam Adekugbe

Dan kwallon Canada ne an haife shi a 1995

Sam Adekugbe ɗan asalin ƙasar Ingila ne, wanda mahaifan sa daga kasar Najeriya suke, kuma shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.Ya kasance ƙwararren ɗan wasa ne na ƙwallon ƙafa daga ƙasar Ingila.

Sam Adekugbe
Rayuwa
Cikakken sunaSamuel Ayomide Adekugbe
HaihuwaLandan, 16 ga Janairu, 1995 (31 shekaru)
ƙasaKanada
Birtaniya
Ƴan uwa
AhaliElijah Adekugbe (en) Fassara
Karatu
MakarantaBurnaby Central Secondary School (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Vancouver Whitecaps FC (mul) Fassara2013-2017170
Vancouver Whitecaps FC U-23 (en) Fassara2013-201330
  Canada men's national under-18 soccer team (en) Fassara2013-201310
  Canada national under-20 association football team (en) Fassara2014-201560
  Canadian men's national soccer team (en) Fassara2015-371
Whitecaps FC 2 (en) Fassara2015-201520
Brighton & Hove Albion F.C. Reserves and Academy (en) Fassara2016-201750
Brighton & Hove Albion FCga Yuli, 2016-ga Yuni, 201710
IFK Göteborg (en) Fassaraga Yuli, 2017-Disamba 201790
  Vålerenga Fotball (en) Fassaraga Janairu, 2018-ga Yuli, 2021890
Hatayspor (en) Fassaraga Augusta, 2021-470
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Nauyi75 kg
Tsayi175 cm
Dan wason kwllon kafa nijeriya

Tarihin kulub

gyara sashe

Vancouver Whitecaps FC a ranar 28 ga watan Agusta shekara ta 2013, Adekugbe ya sa hannu a kontiragi da ƙungiyar kwallon MLS Vancouver Whitecaps FC, wanda ya zama sa hannu sa na bakwai a tarihin kulub ɗin gida, Kwarewar shi ta bayyana a 27 ga watan Oktoban shekarar ta 2013 a wasan ƙarshen zangon Shekaran 2013 inda wasan ya kare da ci 3-0 nasara akan ƙungiyar Colorado Rapids

Lamuni ga Brighton & Hove Albion

A lokacin hunturun shekarar ta 2015, an gayyaci Adekugbe don horarwa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta EFL ta kasar Ingila Brighton & Hove Albion.[1] A ranar 15 ga watan Yuli, 2016, Adekugbe ya koma Brighton a kan yarjejeniyar lamuni na tsawon kakar wasa, inda ya fara haɗawa da ƙungiyar ci gaban ƙungiyar.[2] A ranar 9 ga watan Agusta, 2016, Adekugbe ya fara a cikin nasara 4-0 akan Colchester United a gasar cin Kofin EFL na 2016–17.[8] A ranar 23 ga watan Agusta, 2016, Adekugbe ya zira kwallonsa na farko na ƙwararru a cikin nasara da ci 4–2 akan Oxford United a zagaye na biyu na gasar cin kofin EFL na 2016–17.[9]

Wasan kasa da kasa

gyara sashe

Adekugbe ya cancanci wakiltar kasar Ingila, Najeriya ko Kanada a duniya. A shekarar 2012, an ambato shi yana cewa yana mafarkin bugawa kasar Ingila wasa a Wembley.[3] Koyaya, ya wakilci Kanada a matakin matasa da manya.

Adekugbe yana cikin tawagar U-18 ta Kanada don gasar COTIF U-20 ta 2013 daga 11 zuwa 21 ga Agusta.Bayan nasarar wasan 2014 tare da Vancouver, an kira Adekugbe zuwa tawagar 'yan wasan U20 ta hannun kocin Rob Gale a ranar 7 ga Nuwamba,[4] buga wasansa na farko da Ingila a ranar 12 ga Nuwamba a wasan da suka tashi 1-1. Janairu 2015 zai shiga tare da Kanada a gasar CONCACAF U-20 na shekarar 2015.[5] A watan Yuni 2017

Adekugbe ya samu kiransa na farko zuwa babbar tawagar ƙasar Kanada domin buga wasanni biyu na sada zumunta da kasar Mauritania a watan Satumbar 2013, ko da yake bai buga kowanne wasa ba.[6]Ya fara wasansa na farko bayan shekaru biyu,a karawar da Belize ranar 8 ga Satumba, 2015[7] A watan Yuni 2017 Adekugbe ya kasance cikin tawagar Kanada don gasar cin kofin zinare ta CONCACAF na waccan shekarar [8]

A ranar 16 ga Nuwamba,2021, yayin wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA 2022 da Canada ta fafata da Mexico a filin wasa na Commonwealth na Edmonton,Adekugbe ya yi murnar kwallon da Cyle Larin ya ci a minti na 52 ta hanyar nutsewa a baya cikin wani bankin dusar kankara. Daga baya kuma bikin ya fara yaduwa.[9] Ya zura kwallonsa ta farko a Canada a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta 2022 da Amurka a ranar 30 ga Janairu, 2022.[10] A cikin Nuwamba 2022, an nada Adekugbe a cikin tawagar 2022 FIFA World Cup don Canada.A wasa na uku da Canada ta buga da Morocco, ya haifar da bugun daga kai sai mai , na Moroko.

A watan Yuni 2023, an kira Adekugbe zuwa tawagar Kanada da ke fafatawa a Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka ta 2023 CONCACAF.

Manazarta

gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Sam Adekugbe ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Kanada wanda ke taka leda a matsayin baya na hagu na Vålerenga a cikin Eliteserien na Norway. Ya wakilci Kanada a ƙarƙashin 18, under-20, da manyan matakai. M cewar Wikipedia, Google, Forbes, IMDb, da amintattun majiyoyin yanar gizo daban-daban, kiyasin kuɗin sam ya kai dala miliyan 5 zuwa 10. Yana da shekara 26 a 2021 {