Samara
Samara ( Rashanci : Самара ) shine birni na tara mafi girma a cikin Rasha . Shine cibiyar gudanarwa ta Samara Oblast . Kimanin mutane 1,164,685 ke zaune a cikin garin.
| Самара (ru) | |||||
|
|||||
| Inkiya | Город Гарина-Михайловского, Город Аксакова da Город Алексея Толстого | ||||
| Suna saboda | Samara (en) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
| Oblast of Russia (en) | Samara Oblast (en) | ||||
| Urban okrug in Russia (en) | Samara Urban Okrug (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 1,154,223 (2025) | ||||
| • Yawan mutane | 2,133.5 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 541 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Volga (en) | ||||
| Altitude (en) | 100 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1586 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Gwamna | Yelena Lapushkina (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 443000–443999 | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 846 | ||||
| OKTMO ID (en) | 36701000001 | ||||
| OKATO ID (en) | 36401000000 | ||||
| Wasu abun | |||||
| Yanar gizo | visit-samara.ru | ||||


Yana cikin yankin kudu maso gabas na Turai ta Rasha a haɗuwar Kogin Volga da Samara . Yana gefen gabashin Volga. Samara ita ce cibiyar tattalin arziki da al'adu a cikin Turai ta Rasha. Sun dauki bakuncin Tarayyar Turai –Russia a watan Mayun shekara ta 2007.
Daga shekara ta 1935 zuwa shekara ta 1991 an san garin da Kuybyshev (Rashanci: Куйбышев).

